Welcome to our book review site go-pdf.online!

You may have to Search all our reviewed books and magazines, click the sign up button below to create a free account.

Sign up

Hanyar ruhi .
  • Language: ha
  • Pages: 166

Hanyar ruhi .

  • Type: Book
  • -
  • Published: 2022-10-06
  • -
  • Publisher: Tektime

”Mene ne Ma'anar Rayuwa”? Jagorar Ruhu: Tafiya ta Rayuwa littafi ne na biyu a cikin ”The Awakening Tetralogy”. Yana amsa tambayar da ke sama a cikin wani labari mai ban sha'awa, na musamman, wanda Jagoran Ruhu na wata karamar yarinya mai suna Amara ya rubuta, yayin da yake bin Tafiya ta Ruhaniya ta Farkawa da Fadakarwa. Wannan littafi, wanda Jagoran Ruhu na Amara, Bodhi ya ruwaito, yana mai da hankali kan kasancewarmu ɗan adam da muhimmiyar alaƙa da Ruhunmu a ciki. Jagorar Ruhu: Tafiya ta Rayuwa shine littafi na biyu a cikin Tetralogy na Farkawa. Wannan littafi, wanda Jagoran Ruhu, Bodhi ya ruwaito, yayi nazarin tafiya ta ruhaniya ta rayuwa, tsarin ”farkawa” kuma ya amsa tambay...

Mafarkin Farin ciki
  • Language: ha
  • Pages: 178

Mafarkin Farin ciki

  • Type: Book
  • -
  • Published: 2022-09-17
  • -
  • Publisher: Tektime

“Wanda ya dubi waje, zai yi mafarki. Wanda dubi ciki, zai farka.” - Carl Jung Mafarkin Farin Ciki; Zabar Soyeyya a kan Tsoro littafin na hudu cikin “Jerin Littattafai Hudu na Farkarwa”. Wannan littafi ya bayyana kura-kuran hanyoyi da yawa cikin rayuwa wanda zamu iya dauka da ta yaya zamu sami kwanciyar hankali na gaske da manufa a cikin rayuwar mu. Idan dangantakar mu da duniya da ke kewaye damu ya ginu ne ta madubiyar rinjaye da tsoro, tafiyar mu ta rayuwa sau da yawa zata kasance cikin kadaici da zalunci. Matsalolin mu basu da iyaka, kayan mu nada nauyi, Sau da yawa yakan jagorantar mu zuwa mikakkun shinge, bamu kariya daga motsin rai mai rauni. Duk da haka wadannan shingen su suke ware mu kuma daga kowane abu na daban dake kewaye da mu, ciki har da asalin kanmu. Mafarkin Farin ciki littafi ne na Ruhaniya dake bayyana yadda zamu rungumi soyeyya a kan tsoro, dakatar da neman ma”ana da farin ciki ta ayyukan waje da dangantaka a cikin duniya; Sabanin haka, neman shi daga ciki. Translator: Nuhu Muhammed Ahmed PUBLISHER: TEKTIME

Goyal's Target CUET (UG) 2023 Section II - Computer Science/Informatics Practices
  • Language: en
  • Pages: 208

Goyal's Target CUET (UG) 2023 Section II - Computer Science/Informatics Practices

Goyal's Target CUET 2023 Books will help you to score 90% plus in CUET (UG) 2023 Exam conducted by National Testing Agency (NTA) for admission to all the Central Universities for the academic session 2023-24. Salient Features of Goyal's Target CUET (UG) 2023 Books For CUET(UG) to be conducted by National Testing Agency (NTA) for admission to all the Central Universities Strictly according to the latest syllabus released by NTA CUET (UG) Examination Paper (Solved)–2022 Chapter-wise study notes to enable quick revision and systematic flow of concepts Chapter-wise MCQs based on Syllabus released by NTA and books published by NCERT Chapter-wise MCQs based on input text Three Practice Papers (with Answers) as per the guidelines issued by NTA

Stunden der Andacht zur Beförderung wahren Christenthums und häuslicher Gottesverehrung
  • Language: de
  • Pages: 522
Ülkü
  • Language: tr
  • Pages: 360

Ülkü

  • Type: Book
  • -
  • Published: 1941
  • -
  • Publisher: Unknown

None

MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi
  • Language: ha
  • Pages: 110

MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi

Littafi ne mai Muhimmanci wanda ya qunshi bayani game da Musulunci da yake bayanin mafi Muhimmancin Tushensa da koyarwarsa da kyawawunsa wanda aka samo su daga Tushe na Asali shi ne Al-qur'ani Maigirma da Kuma Sunnar Annabi da kuma Saqon da aka turashi zuwa ga baki xayan Baligai na Musulmai da Yarukansu a kowane lokaci da kuma ko ina suke duk da savanin Yanayi da kuma Hali

Gelora Mahakam
  • Language: id
  • Pages: 744

Gelora Mahakam

  • Type: Book
  • -
  • Published: 1973
  • -
  • Publisher: Unknown

None

Transactions of the American Philosophical Society Held at Philadelphia for Promoting Useful Knowledge
  • Language: en
  • Pages: 622

Transactions of the American Philosophical Society Held at Philadelphia for Promoting Useful Knowledge

  • Type: Book
  • -
  • Published: 1863
  • -
  • Publisher: Unknown

Held at Philadelphia for promoting useful knowledge.

Spiritual reflections hausa translation
  • Language: ha
  • Pages: 242

Spiritual reflections hausa translation

  • Type: Book
  • -
  • Published: 2022-10-05
  • -
  • Publisher: Tektime

”Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa” littafi ne na wakoki, wanda ya ƙunshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin “Jerin Litattafai Huɗu Na Farkawa”, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon waɗannan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na “Farkawa” da “Wayewa”. Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farka...

Büyük Osmanlıca-Türkçe sözlük
  • Language: tr
  • Pages: 988

Büyük Osmanlıca-Türkçe sözlük

  • Type: Book
  • -
  • Published: 1987
  • -
  • Publisher: Unknown

None